• Turkiya
  • Arts & Al'adu
  • Kasuwanci
  • Sanya jari
  • ra'ayi
  • Wasanni
  • Tunani & Adabi
  • Turkiyya
  • duniya
Jumma'a, Yuli 17, 2026
  • Shiga
Turkiyya Tribune
  • Turkiya
  • duniya
  • Kasuwanci
  • Tafiya
  • ra'ayi
  • Turkiyya
Babu sakamako
Duba duk sakamakon
  • Turkiya
  • duniya
  • Kasuwanci
  • Tafiya
  • ra'ayi
  • Turkiyya
Babu sakamako
Duba duk sakamakon
Turkiyya Tribune
Babu sakamako
Duba duk sakamakon

Sojojin Masar sun dakatar da tsarin mulki

TT Turanci Edition by TT Turanci Edition
Afrilu 15, 2021
in Amsoshi
Lokacin Karatu: min 1 karanta
A A

Shugaban rundunar sojin Masar ya bayyana kai tsaye ta gidan talabijin inda ya sanar da dakatar da kundin tsarin mulkin kasar.

1Janar Abdul Fattah Al-Sisi, wanda yake da shugabanin addini da na soji, ya ce babban alkalin kotun tsarin mulkin kasar ne zai karbi ikon fadar shugaban kasa.

Sanarwar nasa na nufin shugaba Mohammed Morsi ba ya kan mulki.

Masu zanga-zangar adawa da Morsi a dandalin Tahrir na birnin Alkahira sun nuna farin ciki matuka dangane da jawabin.

Matakin dai ya biyo bayan zanga-zangar da aka kwashe kwanaki hudu ana yi na nuna adawa da Mr Morsi a kan tituna, da kuma wa'adin da sojoji suka bayar wanda ya kare a yammacin Laraba.

A halin yanzu dai ba a san inda Mr Morsi yake ba.

BBC

Tags: Misirasojojin MasarMiddle Eastlabarai daga TurkiyyaTurkiyaturkey tribune
previous Post

Kotun kolin Turkiyya ta yanke hukunci kan wadanda suka shigar da kara a matsayin 'yancin cin zarafi cikin gaggawa'

Rubutu na gaba

Shugaban kasar Turkiyya Gül ya bukaci a gudanar da zaben dimokuradiyya a Masar cikin gaggawa

TT Turanci Edition

TT Turanci Edition

Rubutu na gaba

Shugaban kasar Turkiyya Gül ya bukaci a gudanar da zaben dimokuradiyya a Masar cikin gaggawa

Don Allah shiga don shiga tattaunawa

Zama Mai Rubuce-Rubuce!

Raba muryar ku akan TT

  • Turkiya
  • Arts & Al'adu
  • Kasuwanci
  • Sanya jari
  • ra'ayi
  • Wasanni
  • Tunani & Adabi
  • Turkiyya
  • duniya
Turkiyya Tribune

© 2026 Turkey Tribune. An kiyaye duk haƙƙoƙi

Turkiya Tribune - Muryar Turkiyya ta Duniya

  • Game da Mu - CHG
  • takardar kebantawa
  • Tuntube Mu
  • tallata
  • Rubuta Don Mu
  • Littattafai Kyauta

Biyo Mu

Barka da Baya!

Shiga asusunka a ƙasa

Manta da kalmar sirri?

Maido da kalmar wucewa

Da fatan za a shigar da sunan mai amfani ko adireshin imel don sake saita kalmar wucewa.

Shiga
Babu sakamako
Duba duk sakamakon
  • Turkiya
  • Arts & Al'adu
  • Kasuwanci
  • Sanya jari
  • ra'ayi
  • Wasanni
  • Tunani & Adabi
  • Turkiyya
  • duniya

© 2026 Turkey Tribune. An kiyaye duk haƙƙoƙi

Rubutun ku