Tawagar kwallon kafar Turkiyya ta yi rashin nasara da ci 1-3 a hannun abokan karawarsu ta Hungary a wasan waje a Budapest a rukunin D.
Tawagar kwallon kafa ta Turkiyya ta yi rashin nasara da ci 1-3 a hannun abokan hamayyarta na kasar Hungary a wasan waje a Budapest a rukunin D a wani bangare na wasannin neman tikitin shiga gasar cin kofin duniya na shekarar 2014 a Turai.
Filin wasa: Ferenc Puskas
Alkalan wasa: Daniele Orsato, Mauro Tonolini, Lorenzo Manganelli (Italiya)
Hungary: Bogdan, Vanczak, Kadar, Elek (min 46 Patkai), Varga, Szlai, Gera, Koman (min 74 Koltai), Meszaros, Hajnal (min 77 Pinter), Korcsmar
Turkiyya: Volkan, Egemen, Omer, Hasan Ali, Hamit, Caner (min 75 Umut), Emre, Mehmet Ekici (min 65 Sercan), Nuri, Tunay (min 46 Aydin), Mevlut
Maki: min 23 Mevlut (Turkiyya) min 31 Koman, min 50 Szalai, min 57 Gera (alkalami) (Hungary)
(Kamfanin dillancin labarai na Anatolia)



