'Yan kasar Japan sun ce samun makaman nukiliya a matsayin daya daga cikin muhimman hanyoyin dakile makiya ya zama dole a kasar Japan.
Kamfanin dillancin labaran Mehr ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Military Times cewa, wasu kwararrun jami’ai a ma’aikatar tsaron Amurka ta Pentagon, sun sanar a ranar Alhamis cewa, wannan cibiya ta soji ta yanke shawarar yin daidai da...