Shugaba Gül ya halarci atisayen soji na hunturu a Kars
Shugaba Abdullah Gül da ministoci da dama sun halarci atisayen soji a lokacin sanyi a lardin Kars da ke arewa maso gabashin kasar a jiya Alhamis. Shugaban kasar Turkiyya, mataimakin firaministan kasar Bülent Arınç da Beşir Atalay, sun...



