An bude babban taron AKP a Ankara
Jam'iyyar Justice and Development Party (AKP) mai mulki ta bude babban taronta na hudu a dakin wasanni na Ankara Arena, inda shugaban jam'iyyar kuma firaminista Recep Tayyip Erdoğan da mai dakinsa Emine Erdoğan suka karbi...


