Iran na neman taimakon Turkiyya ga Iraniyawa 48 da aka sace a Siriya
Ministan harkokin wajen kasar Iran Ali Akbar Salehi ya bukaci kasar Turkiya da ta gaggauta shiga tsakani don tabbatar da sakin alhazan Iran 48 da dakarun da ke yaki da juna suka yi garkuwa da su a babban birnin kasar Syria,...


