Kartal zirvede
Spor Toto Süper Lig'in 17. haftasında Torku Konyaspor'u 4-0 mağlup eden Beşiktaş, 41 puanla ligin ilk yarısını lider tamamlamayı garantiledi. Beşiktaş, Spor Toto Süper Lig'in 17. haftasında Torku Konyaspor'u 4-0 mağlup etti. ...
Spor Toto Süper Lig'in 17. haftasında Torku Konyaspor'u 4-0 mağlup eden Beşiktaş, 41 puanla ligin ilk yarısını lider tamamlamayı garantiledi. Beşiktaş, Spor Toto Süper Lig'in 17. haftasında Torku Konyaspor'u 4-0 mağlup etti. ...
Kociyan Beşiktaş Şenol Güneş ya ce suna son doke Sporting Lisbon da zama shugabannin kungiyar. A gobe ne Beşiktaş za ta kara da kungiyar Sporting Lisbon ta kasar Portugal a gasar cin kofin zakarun Turai ta UEFA Europa a rukunin H...
Kungiyoyin kwallon kafa na Fenerbahce da Besiktas sun buga wasan fafatawa na Istanbul karo na uku a gasar Super League ta Spor Toto ta Turkiyya. Kungiyoyin kwallon kafa na Fenerbahce da Besiktas a gasar Super League ta Turkiyya Spor Toto sun tashi 3-3 a gasar...
Bayan da aka bai wa Galatasaray Melo jan kati a karin lokaci, magoya bayan Besiktas sun mamaye filin wasan, lamarin da ya sa alkalin wasa da kungiyoyi biyu suka koma wurin canja dakuna. Yiwuwar ...
Besiktas ta je kotun sauraron kararrakin wasanni bayan tabbatar da hukuncin da hukumar kula da ladabtarwa ta UEFA ta yi. Kungiyar Besiktas ta Turkiyya za ta garzaya kotun sauraron kararrakin wasanni...
Shugaban kungiyar Beşiktaş, Fikret Orman, ya ce kungiyar na daukar matakai na taimakawa kungiyar da ke fama da matsalar kudi yana mai cewa tuni kulob din ya cire kusan rabin basussukan da ake bin ‘yan wasan kwallon kafa. Ya...
Hürriyet Daily News Wasu daga cikin fitattun ‘yan wasan kwallon kafa na Turkiyya da suka hada da shugaban Fenerbahce Aziz Yıldırım na shirin fuskantar alkalai a zaman na farko na sauraren shari’ar da ake yi na gyara wasa...