Barzani yayi kira ga PKK da ta ajiye makamanta
Kamfanin dillancin labaran Doğan, shugaban hukumar kula da yankin Kurdawa, Mesut Barzani, ya yi kira ga haramtacciyar jam'iyyar ma'aikatan Kurdistan (PKK) da ta ajiye makamai tare da fara tattaunawa kan fararen hula, yayin da yake magana a...



