"Masar ita ce gwajin dimokuradiyya ga Yamma"
Rikicin kasar Masar na zama zakaran gwajin dafi ga kasashen yammacin duniya, firaministan kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan ya bayyana a safiyar yau, sa'o'i 24 bayan da sojojin Masar suka kaddamar da hare-haren wuce gona da iri kan...











