Kurdawan Iraqi sun fara fitar da mai a Turkiyya
Yankin Kurdawan Iraki mai cin gashin kansa a arewacin kasar ya fara fitar da mai zuwa makwabciyar kasar Turkiyya, inda za a tace shi zuwa kayayyaki daban-daban don haka a ci gaba da tsare shi. "Mun fara...






