Kungiyar EU ta yi Allah wadai da harin da sojojin Siriya suka kai a Aleppo
Ashton ta zargi gwamnatin Syria da kisan mutane sama da 300 a hare-haren da jiragen yakin suka kai kan fararen hula a yankunan da ‘yan tawaye ke rike da su a Aleppo. Babbar jami'ar Tarayyar Turai Catherine Ashton, ta ce...











