Taron kolin kungiyar EU a Brussels zai mayar da hankali kan rikicin kasashe masu amfani da kudin Euro
Shugabannin Tarayyar Turai za su fara wani taro na kwanaki biyu a Brussels wanda zai mayar da hankali kan batutuwan da suka dabaibaye rikicin kasashe masu amfani da kudin Euro. Babban kan ajanda zai kasance tsare-tsare masu rikitarwa don ...








