Turkiyya ta hana jirgin shugaban Isra'ila Herzog zuwa taron COP29
Turkiyya ta hana jirgin shugaban Isra'ila Herzog zuwa taron kolin COP29 Matakin da Turkiyya ta dauka na hana jirgin shugaban Isra'ila Isaac Herzog shiga sararin samaniyarta ya sake haifar da ce-ce-ku-ce tsakanin kasashen ...




