Hare-haren Gaza ya sanya dangantakar Amurka da Turkiyya ta yi tsami
Mako guda kenan da murnar nasarar Obama, Turkiyya ta gaya wa Amurka da ta dakatar da hare-haren da Isra'ila ke kai wa Gaza a cikin tashin hankalin da ya yi sanadin mutuwar 'yan Isra'ila da Falasdinawa 18. Baturke...











