Kotu a Masar ta ba da umarnin sake gurfanar da Mubarak bayan daukaka kara
Wata Kotu a Masar ta bayar da umarnin sake gurfanar da tsohon shugaban kasar Hosni Mubarak bayan da ya amince da daukaka kara kan hukuncin daurin rai da rai da aka yi masa kan mutuwar masu zanga-zanga. An hambarar da Mubarak mai shekaru 84 a...



