An kama hamshakin attajirin nan dan kasar Iran Babak Zanjani
An kama hamshakin attajirin nan dan kasar Iran Babak Zanjani, kamar yadda kafar yada labaran kasar ta rawaito. A watan Satumba, majalisar dokokin Iran ta fara binciken harkokin kasuwancinsa bayan da aka zarge shi da rike dala biliyan 1.9 (£1.2bn) na...



