An sake dawo da kyamar Musulunci a Turai
Gwamnatocin Turai da ’yan siyasa na yanzu da ke fuskantar matsalolin siyasa da zamantakewa da tattalin arziki da yawa suna ƙoƙarin amfani da wasu jihohi da al’ummomi da wayewa a matsayin makami don biyan bukatun kansu. Suna...











