Rigingimun siyasa sun dakile ayyukan Turkiyya a Iran
Kamfanin dillancin labaran reuters ya nakalto kamfanin dillancin labaran kasar Turkiyya Hattat Holding na kasar Turkiyya ya soke wani shiri na hada motoci tare da kamfanin Khhodro na kasar Iran saboda takun saka tsakanin kasashen duniya da jamhuriyar musulunci da kuma wani sabon mataki da Turkiyya ta dauka ...









