Yarima mai jiran gado na Saudiyya Mohammad bin Salman zai halarci taron shugabannin kasashen G-20 a Argentina?
Yarima mai jiran gado na Saudiyya Mohammad bin Salman na shirin halartar taron kasashen G-20 a mako mai zuwa a birnin Buenos Aires na kasar Argentina. Wannan zai zama lokacin 'gaskiya' da 'daure' ga duniya ...









