Şahin: Kisan Khojaly lamari ne na dabbanci ga bil'adama
A wata ziyarar aiki da ya kai kasar Azabaijan, ministan harkokin cikin gida na kasar Turkiyya İdris Naim Şahin ya bayyana kisan kiyashin na Khojaly da ya kasance mafi muni da ya faru a yakin Nagorno-Karabakh na 1988-1994. "Khojaly...



