Turkiyya da Tunisiya sun kulla wasu sabbin yarjejeniyoyin guda 21
Firaminista Erdogan ya ce, Turkiyya da Tunisiya sun kulla dangantakar tattalin arzikin kasashen biyu bisa kakkarfar tushe. Firaministan Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bayyana a taron kasuwanci tsakanin Turkiyya da Tunusiya cewa, Turkiyya...












