Shahararren dan wasan Turkiyya Metin Serezli ya rasu
Shahararren dan wasan Turkiyya Metin Serezli ya rasu a Istanbul. Da take magana da Kamfanin Dillancin Labarai na Anadolu, Misis Nevra Serezli ta ce Metin Serezli ya rasa ransa da misalin karfe 7 na safiyar ranar ...









