Çiçek ya sabunta kiraye-kirayen sa na kundin tsarin mulkin demokradiyya
Shugaban majalisar dokokin Turkiyya Çiçek ya ce dole ne sabon kundin tsarin mulkin Turkiyya ya samar da tsarin da zai biya bukatun jama'a, maimakon zama tushen matsalolin Çiçek ...



