Jiragen saman Isra'ila sun kashe Falasdinawa a Gaza bayan harin roka da aka kai kan Beersheba
Jiragen yakin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai hare-hare da dama a zirin Gaza a matsayin martani ga hare-haren rokoki da aka kai a birnin Beersheba da ke kudancin Isra'ila, inda suka kashe wani Bafalasdine tare da raunata wasu uku, ...





