Ankara ta yi taka tsantsan kan karbar bakuncin tattaunawar Iran
Iran ta ba da sanarwar cewa Istanbul za ta karbi bakuncin tattaunawar da ake sa ran za a yi na nukiliya tsakanin Iran da P5+1, amma babu wani tabbaci a bangaren Turkiyya, wanda a baya ake fargabar cewa Tehran na iya amfani da ...



