Netanyahu ya ki amincewa da kasar Falasdinu yayin da Majalisar Dinkin Duniya ke muhawara kan daftarin Gaza
Firayim Ministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya sake jaddada a ranar Lahadi cewa yana adawa da duk wata kasar Falasdinu da ke yammacin Kogin Jordan. Kalaman nasa sun zo ne yayin da Kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya ke ci gaba da muhawara kan ...







