Turkiyya da Masar sun yi tir da gwamnatin Siriya, inda suka yi alkawarin tallafa wa Falasdinawa
Firaministan Turkiyya da sabon shugaban Masar sun yi kira ga Rasha da China da Iran da su daina goyon bayan gwamnatin Assad; Erdogan ya ce Turkiyya ta kuduri aniyar yin tofin Allah tsine ga ‘yan ta’addar Isra’ila. Turkiyya da...






