Serena Williams ta lashe gasar WTA a Istanbul
Serena Williams ta kare kambunta a gasar WTA a ranar Lahadin da ta gabata a birnin Istanbul inda ta lallasa Li Na ta China da ci 2-6 da 6-3 da kuma 6-0. Wannan shine karo na hudu TEB PNB Paribas Tennis na Mata ...



