Gimbiya Lilian ta Sweden ta rasu tana da shekara 97 (Labaran Bidiyo)
Gimbiya Lilian, haifaffiyar Swansea, wadda ta yi fice a tsawon shekaru da dama da ta yi da Yarima Bertil na Sweden, ta rasu a Stockholm tana da shekara 97. Beth McLeod ta waiwayi rayuwarta. BBC



