Majalisar Dinkin Duniya ta yi Allah wadai da harin da Syria ta kai a garin na Turkiyya
Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya yi Allah-wadai da harin turmi da aka kai a Syria a wani gari da ke kan iyaka da Turkiyya wanda ya yi sanadin mutuwar fararen hula biyar. Sanarwar ta ce harin ya nuna babban tasiri ga Siriya...


