Lebanon na cikin hadari daga Syria: IMF
Hukumar ba da lamuni ta duniya IMF ta yi gargadin cewa tattalin arzikin Lebanon na cikin hadari daga rashin tabbas na siyasa na cikin gida, da tashe-tashen hankula a makwabciyarta Syria da rikicin kasashe masu amfani da kudin Euro. Wadannan da ...




