Me ya sa gwamnatin Trump tsohuwa ce, mai hannun dama da kishin kasa?
Wani masani dan kasar Burtaniya Dr. Steven Hurst, wanda ke aiki a jami'ar Manchester Metropolitan a bangaren siyasa na sashen tarihi, siyasa da falsafa, a wata hira ta musamman ya yi tsokaci ...



