Putin ya godewa Turkiyya, Faransa da Ingila saboda ba da shawarar warware rikicin Siriya
Shugaban Rasha Vladimir Putin ya godewa Turkiyya, Ingila da Faransa wadanda suka amince da zabin soja a Syria, kan yarjejeniyar da suka cimma kan mafita ta siyasa da Rasha ta bayar. Da yake magana a dandalin tattaunawa mai taken "Kira na Rasha", ...












