Firaministan Turkiyya ya yi jawabi ga Majalisar Aljeriya
Erdogan ya ce "Turkiyya za ta ci gaba da tallafawa al'ummar Siriya a yakin da suke yi na tabbatar da mulkin dimokuradiyya." Firayim Ministan Turkiyya Erdogan, wanda ya yi jawabi ga Majalisar Aljeriya, ya bayyana ci gaba da...












