UEFA Ta Kaddamar da Bincike Akan Tauraron Dan Kasar Turkiyya Merih Demiral
Hukumar kwallon kafa ta Uefa ta Nuna Demiral Bayan Gasar Cin Kofin Zakarun Turai A wani lamari mai ban mamaki, hukumar UEFA ta kaddamar da binciken ladabtarwa kan dan kwallon Turkiyya Merih Demiral bayan bikin da ya yi a gasar EURO ...




