Turkiyya ta kawo karshen rangadin Euro da wasan Ukraine
Tawagar kwallon kafa ta Turkiyya na da burin ci gaba da rangadin da suke yi a nahiyar Turai a lokacin da za ta ziyarci Ukraine a daren yau. Turkiyya za ta kara da Ukraine a wasan karshe na rangadin sada zumunta ...



