Daraktan Turkiyya Kurçenli ya rasu yana da shekaru 65
Allah ya yi wa babban daraktan fina-finan Turkiyya Yusuf Kurçenli rasuwa a yammacin ranar Talata a asibitin Medical Park Göztepe bayan fama da cutar daji. Kurçenli, wanda ke karbar magani ...